Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi mu’amalar al’uma. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi zamantakewar al’umma. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Shirin Baba Suda na ranar Juma’a 27 09 2019 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki. Download Now Ayi Sauraro Lafiya
Ana zargin wasu jami’an hukumar kiyaye hadura da na Civil Defence da lallasa lallasa wani dalibin kwalejin koyon aikin tsafta ko School Of Hygiene a turance....
A cikin shirin Hangen Dala na ranar Juma’a 27 09 2019 kunji cewa kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC ta musanta rade-radin da ake na cewa akwai jikakkiya...
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta zabi ranar Laraba, 2 ga watan Oktoba 2019 domin yanke hukunci kan shari’ar da jam’iyyar PDP da dan...
Wata kungiyar matasa zalla masu sha’awar hawa kekunan wuce sa’a ta shirya wata gasa ta yini guda, domin hada kan matasa da rage miyagun ayyuka a...
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan inda Aisha Buhari take Fadar shugaban kasa ta maida martani kan zargin da wasu ke yi cewa Uwargidan shugaban...
Dalilin da yasa ban barwa Osinbajo shugabancin kasa ba : Buhari Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilan da suka sa bai barwa mataimakin sa kula...
Kotun kolin najeriya dake Abuja ta kori daukaka karar da DR Abdullahi Umar Ganduje da jam iyyar APC sukayi. Ganduje da APC sun kalubalanci hukuncin kotun...