Labarin komawar dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Gambo Muhammad zuwa kungiyar kwallon kafa ta Katsina United ya rigaya ya zama abin tattaunawa a...
Kotun majistret mai lamba 34 karkashin mai sharia Aminu Usman Fagge, ta fara sauraron wata Shari’a wadda hukumar tace fina finai ta jahar Kano ta gurfanar...
Kungiyar kare hakkin dan adam mai suna Global Community Human Rights ta fidda sanarwar neman wata mata ruwa a jallo, bayan da shirin Baba Suda na...
Matashi Hafiz Idris Abubakar ne ya lashe gasar karatun Alku’ani ta duniya da aka kammala a kasar Saudiyya. Hafiz daga jihar Borno ya zamanto wakilin Najeriya...