Wani dalibin Makarantar Arabiya ta S.A.S ya rasu yayin wani hatsari da yayi sanadiyar jikkatar wasu dalibai da dama a Unguwar Dan Agundi dake nan Kano....
Hukumar kare hakkin masu amfani da kayayyaki ta kasa ta gargadi kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO da ya yi duk me yiwuwa wajen magance...
A cikin shirin Baba Suda na jiya Talata kunji cewa Tsananin kishi ya sanya wani matsahi kwankwadar fiya-fiya. Sannan kunji cewar rundunar hisba ta Kano ta...
A cikin shirin kunji cewa Hukumar tattara kudaden shiga ta kasa FIRS ta musanta raderadin da akeyi na cewa hukumar ta taimakawa jam’iyyar APC da kudi...