Kotun kolin najeriya dake Abuja ta kori daukaka karar da DR Abdullahi Umar Ganduje da jam iyyar APC sukayi. Ganduje da APC sun kalubalanci hukuncin kotun...
Jami’ar Bayero dake Kano tace adadin dalibai dake sha’awar karantar aikin jarida shine babban kalubale dake gabanta a yan shekaryn baya bayan nan. Shugaban sashen koyar...