Kungiyar Kwallon kafa ta Nijeriya ta yi kunnen doki 1-1 da takwararta takasar Brazil a wani wasan sada zumunci da aka fafata a babban filin wasa...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da cafke shahararriyar jarumar nan ta soshiyal midiya wato Sadiya Haruna, biyo bayan wani sabon rikici da ya barke...