Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kyawa ya tabbatar da cewa wani Jami’in hukumar karota ya gamu da ajalinsa ana Kano. DSP...
Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kyawa ya tabbatar da cewa wani Jami’in hukumar karota ya gamu da ajalinsa ana Kano. DSP...
Mai shari’a Maryam Sabo ta nemi mahukuntan jihar Kano da su kaddamar da dokar hukuncin kisan kai ga masu garkuwa da mutane don neman kudin fansa....
Cikin wata tattaunawa da shirin Hangen Dala na nan gidan rediyon Dala yayi da matashi Auwalu Soja Bakin Wafa ya bayyana cewa akwai dimbin alheri acikin...
A wata tattaunawa da Dala FM tayi da dan siyasar nan Muzammil Ibrahim Lulu ya bayyana cewa akwai bukatar shugaba Buhari ya dubi al’ummar jihar Kano...
Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Adullahi Haruna Kiyawa ya shaidawa Freedom Radio cewa, sojoji uku na hannun su sakamakon wata hatsaniya da ta...
Jim kadan bayan dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kasar Rasha inda ya halarci wani taro na kasashen Afirka, yanzu haka dai ya sake fita zuwa...
Mai girma babban sakataren zartarwa na hukumar dake kula da manyan makarantun sakandare ta jihar kano Dr Bello Shehu ya yi kira ga dukkannin shugabannin makarantun...
A cikin shirin baba suda na ranar litinin kunji cewa yan hisbah sun kai samame garin badume dake karamar hukumar Bichi. sannan kunji cewar za’a fara...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar litinin 28 10 2019 kunji cewa bayan dawowar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari daga kasar Rasha, yanzu haka dai...