Mazauna wani gida a unguwar Kofar Nassarawa a birnin Kano sun shiga dimuwa game yawan tashin gobara a gidan su. Rahotannin baya bayan nan sun tabbatar...
Hukumar kula da makarantun sakandare ta jihar Kano da hadin gwiwar hukumar dake kula da katin shaidar dan kasa ta kaddamar da shirin yiwa daliban sakandare...
Al’ummar garin Dan Zabuwa dake karamar hukumar Bichi sun koka dangane da wani kamfanin sarrafa Dutse mai suna China Civil Engineering Construction Company dake garin, bisa...