Tun bayan da ministan harkokin gona Sabo Na Nono ya bayyana cewa da Naira 30 za’a iya cin abincin 30 a koshi a jihar Kano. Batun...
Kotun majistret mai lamba 16 karkashin mai Shari’a Ibrahim khalil ta aike da wasu matasa 6 gidan gyaran hali. Tun da farko dai ‘yansanda ne suka...
Babbar kotun jaha Mai lamba 2 karkashin jagorancin Justice Aisha Rabiu Danlami ta cigaba da sauraron shaidun kariya a kunshin tuhumar da gwamnatin kano take yiwa...
Tsohon dan wasan kwallon kafa ta Kano Pillars wato Gambo Muhammad, wanda ya can ja sheka zuwa kungiyar kwallon kafa ta Katsina United, ya bayyana cewa...
Saurari shirin Hangen Dala Download Now Ayi sauraro lafiya
A cikin shirin baba suda na ranar juma’a kunji cewar wasu dakarun hukumar karota sunyi dirar mikiya a tashar motar unguwa uku gidan wanka. Download Now...
Kungiyar Malaman jami’o’in ta kasa ASUU ta fara shirye-shiryen tafiya wani gagarumin yajin aiki biyo bayan bukatar gwamnatin tarayya na sanya malaman jami’o’i cikin tsarin biyan...