Babbar kotun tarayya dake zaman ta a unguwar gyadi-gyadi ta cigaba da sauraron karar da fitacciyar yar wasa Hausa Amina Amal ta shigar, domin neman hakkin...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa duk mutumin da ya gina gida da zummar bayar da haya dole ne...
A cikin shirin hangen Dala na ranar laraba 02 10 2019 kunji cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a Afirka ta kudu tare da wasu mukarrabansa,...
A cikin shirin Baba Suda na ranar Laraba 02 10 2019 kunji cewa wata matashiya da ta kwankwadi kayan maye tace kawarta ce ta sha da...