Jami’an hukumar Hisba sun samu nasarar kama matasan da su ka yi dandazo su na kallom fim din badala a waya a bakin layin unguwar su...
Kamar yadda ake saran kowanne lokaci a yau Laraba Gwamnatin jihar Kano za ta mikawa sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero wasikar nadi, ta shaidar...
A dazu ne dai Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewar, bayan sallar La’asar za ta mikawa sabon sarkin Kano da na Bichi wasikar nadi. Wakiliyar...
Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito, ya ce, sashi na 41 na kundin tsarin mulkin kasa ya baiwa kowan ne...
Shugaban Kungiyar masu sana’ar sayar da kayan girki na zamani, Aminu Uba Waru, ya ce, tukunyar gas da ake amfani da ita domin girke-girke a gidaje...
Wasu matasa Abba AGG Sheka gidan Gabas da abokin sa, Inyas sun gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 47 da tuhumar aikata sata da kuma...
Lauyoyin tsohon sarkin Kano Muhammad Sanusi sun bayyana takaicin su bisa yadda a ka tsige shi daga kujerar sa ba bisa ka ida ba. Shugaban tawagar...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a, Usman Na Abba ta sanya ranar 23 ga watan nan domin yin hukunci a kunshin shari’ar nan...
Wasu matasa uku an kamasu da laifuka daban-daban inda a ka gurfanar da su a kotun majistrate mai lamba 49 dake unguwar Gyadi-Gyadi karkashin mai shari’a,...
Wani matashi mai suna, Victor Uche Johnson ya gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 25, dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi, a jihar Kano karkashin...