Gwamnonin yankin Arewa maso Yamma sun ce za su rufe daukacin makarantun dake yankin daga ranar Litinin mai zuwa, saboda annobar cutar Coronavirus. Shugaban kungiyar Gwamnonin...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kafa kwamitin da zai binciki yadda a ke ciyar da daliban firamare a fadin jihar Kano. Kwamitin karkashin...
Wani mahauci mai tukubar tsire ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulinci dake Shahuci, karkashin alkali Garba Kamilu, saboda bashin kudin nama sama da Naira Dubu...
Wasu matasa da ake zargin sun tare wani dalibi a Sabuwar Kofa, sun kwaci wayarsa ta hanyar yi masa barazana da zabgegiyar waya. Tun da fari...
Shugaban kungiyar shafukan sada zumunta da ke yada aikace-aikacen Malam Muhammadu Sunusi na II, Sadam Nasir Na’ando Yakasai, ya ce, masu hannu da shuni su kara...
Shugabar kungiyar yaki da cin zarafin mata da kananan yara ta kasa reshen jihar Kano, Hauwa Husaini, ta ce, shigowar wasu mutane da basu da hakki...
Shugaban hukumar lura da ingancin abinci da magunguna NAFDAC Pharmaciest Shaba Muhammad ya ce, a yanxu haka sun fara bincike akan ruwa domin gudun lalacewarsa duba...
Fitaccen mawakin hausar nan, Nazir M. Ahmad, ya yi murabus daga sarautar sa ta Sarkin Wakar Sarkin Kano. Cikin wata sanarwa da Nazirun ya sanyawa hannu...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa shiyyar Kano EFCC ta gayyaci tsofaffin kansilolin da suka yi aiki tare da tsohon shugaban karamar hukumar...