Majalisar dinkin duniya ta ware kowacce ranar 8 ga watan Maris a matsayin ranar mata ta duniya. Taken bikin na bana dai shine samar da daidaito...
Bayan tsige sarkin Kano, Muhammadu Sunusi na II, masu nada sarkin Kano, sun nada Aminu Ado Bayero, a matsayin sabon sarkin Kano. Aminu Ado Bayero wanda...
Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu ya fito daga cikin gidan sarkin inda tawagar jami’an tsaro ke yi masa rakiya domin fita daga cikin gidan....
Shugaban asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano Farfesa Abdurrahaman Abba Sheshe ya ce, ya zuwa yanzu asibitin ya samu nasarar yiwa mutane Sittin da Uku dashen...
Dan takarar gwamnan jihar kano a jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya ce ba’a tsarin ilimi kyauta da bashi, domin haka tsarin da gwamnatiin jihar Kano...
An garkame kofar gidan sarkin Kano a halin yanzu tare da girke jami’an tsaro biyo domin gudun faruwar wani hargitsi. Da safiyar yau Litinin ne dai...
Wani masani a fannin ilimi dake jami’ar Bayero Dakta Aminu Abdu Bichi, ya bukaci shugabannin siyasa su mayar da hankali wajen samarwa al’ummar yankin damar yin...
Fadar gwamnatinn jihar Kano ta fitar da sanarwar tsige sarkin Kano Malam Muhammad ll a yau Litinin. Sai dai kuma har yanzu fadar gwamnatin ba ta...
Hatsaniya ya barke tsakanin ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, a zauren majalisar da safiyar yau Litinin. Hatsaniyar ta biyo bayan wani kudiri da guda cikin mambobin...
Ahmed Rabi’u Darma Alhaji Fifa Cup wasan karshe Kungiyar kwallon kafa ta Kano Stars ta lashe gasar a was an karshe da a ka fafata a...