A safiyar ranar Laraba ne 16-12-2020, dalbai su ka gudanar da zanga-zangar lumana a Kwallejin Sa’adatu Rimi dake jihar Kano sakamakon umarni da gwamnatin jihar Kano...
Gwamnatin jihar Kano, ta umarci da a rufe dukannin makarantun gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar baki daya. A cikin wata sanarwa mai dauke...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce matsin tattalin arziki da Nijeriya ke ciki a yanzu yajanyo zaftarewa ‘yan Fansho albashin sun a watan Nuwambar da ta gabata....
Gamayyar kungiyoyin matuka baburan Adaidaita sahu a jihar Jihar Kano sun koka kan yadda ake samun yawaitar matuka Babura da ke amfani da lamba guda daya...
Tsohon dan wasan kungyar kwallon kafa ta Super Star Sheka, Muhammed Asarara, ya koma kungiyar kwallon kafa ya Adamawa United. Asarara wanda ya taba taka leda...
Gasar ta bana za a shafe tsawon kwanaki hudu a na fafatawa a jhar Jigawa maii taken Governor’s Cup wanda a ke gudanarwa a filin wasa...
Babbar kotun shari’ar musulinci da ke zamanta a jihar Kano karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta raba auren wata mace da mijinta da su ka...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Abdulaziz Garba Gafasa da shugaban masu rinjaye na Majalisar, sun ajiye mukaman su. Bayan ajiye mukaman na su a daren jiya...
Hukumar hana sha da fatauncin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA ta ce, ta fara cin karo da wasu ‘yan takarar kananan Hukumomi da...
Shugaban kungiyar Bijilante na jihar Kano Muhamnmad Kabir Alhaji ya ce, mutanen unguwa ba sa tallafa musu domin kama masu laifi a cikin unguwanni. Muhammad Kabir...