Jam’iyar PDP a jihar Kano ta nada Bashir Aminu V.I.O wato Bashir Sanata a matsayin sabon jami’in hulda da jama’a na jam’iyar. Zaben wanda ya gudana...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 7 ƙarƙashin mai shari’a Usman Na Abba da ke zamanta a Milla Road, ta sanya rana domin sauraron shaidu a...
Limamin masallacin Juma’a na Masjid Abubakar Sadeek da ke kan titin unguwar Sheka ɗan tsinke Mallam Usman Muhammad Al’amen, ya yi kira ga iyaye da su...
Ana zargin wasu ‘yan daba sun farwa shugaban ‘yan Bijilante na unguwar Dawanau sabuwar Abuja, Babangida Abubakar da sara. Al’amarin ya faru a karshen makon da...
Angon Baturiya ‘yar Amurka Sulaiman Isah ya ce, babu abinda zai taba addinin sa saboda auren sa da Baturiya Janenine, zai kokarin kula da addinin sa...
Kotun shari’ar musulunci da ke rukunin kotunan shari’ar musulunci a Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta tsare wani mutun dakin ajiya na kotu...
Ana zargin wasu barayi da sace kayan sawa na sama da Naira miliyan Uku a wani shagon sayar da kayan sawa da ke unguwar gidan Maza...