Tun bayan umarnin da ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya bayar ga kowanne dan Najeriya ya hade katinsa na dan kasa da layin wayarsa domin...
Gwamnatin Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa gwamnatin da za ta kammala gina bangaren ‘Yan magani dake sabuwar kasuwar Kano Eeconomic City da...
Wani kwararre a fannin wasan kwallon Golf, Muhammad Ibrahim wanda a ka fi sa ni da Zico kuma wanda ya dade a wasan tun a shekarar...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta umarci Baturen ‘yan sandan Kwalli da ya gayyaci mawakin...
Wani matashi da ya kwashe shekaru shida yana sana’ar Faskare a jihar Kano ya ce, da sana’ar Faskare yake daukar nauyin gidansa da kuma karatun ‘ya’yansa....