Al’ummar garin Dakasoye da ke karamar hukumar Garin Malam a jihar Kano sun cima sulhu akan mayar da makabartar yankin masallacin Idi. Tun abaya ne dai...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero rashin bibiyar tarihi da amfani da harshen larabci ya sanya batan harshen a jihar Kano dama Yammacin Afrika....
Kotun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a, inda aka sake gabatar da matashi Abubakar Abdullahi mazaunin unguwar Tudun Rubudi da laifin yin kutse da sata...
Hukumar Hisba ta jihar Kano na zagin wasu matasa da sace wata budurwa su ka ajiye ta a wani gida a unguwar Gayawa suna lalata da...
Kwamitin gudanarwa na cibiyar waraka da bayar da agajin gaggawa na mata da kananan yara da aka ci zarafin su ta ce, za ta ci gaba...