Kotun majistiri dake zamanta a Gyadi Gyadi karkashin mai sharia Auwal Yusuf ta dage sauraron karar wata mace da ake zargi da aikewa tsohon saurayin ta...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Cummunity for Humman Right Network Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya yi kira ga iyaye da su ƙara kulawa...
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, al’umma su yawaita yin addu’a domin ita ce babbar mafita wajen magance matsalolin rashin tsaro. Alhaji Iliyasu Mua’azu,...
Ana zargin wasu matasa a unguwar Danrimi, Rijiyar Lemo da ke karamar hukumar Ungogo, sun shiga dakin wani mutum sun yi masa yankar Rago daga bisani...
Kotun majistiret mai lamba 1 da ke Kofar Kudu, wani matashi ya sake gurfana a gaban kotun kan zargin shiga gidan mutane bayan sha kayan maye...
Wasu mafarauta mutum biyu sun yi nasarar kama katuwar Kada a wani kududdufi da ke unguwar Jakada, Dorayi babba a karamar hukumar Gwale. Baushe Liti daya...
Ƴan Najeriya sun fara kosawa da salon mulkin gwamnatin kasar da suka ce ta yi biris da sha’anin tsaro. Wannan na zuwa ne yayinda al’amauran tsaro...
Rundunar sojin Najeriya ta nanata cewa manoma 43 aka kashe, ba 110 da Majalisar Dinkin Duniya ta ce an kashe. Mai Magana da yawun rundunar, John...
AKalla mutane bakwai aka kashe a wani sabon rikici da ya barke a yankin karamar Hukumar Jema’a ta jihar Kaduna. Rahotanni sun tabbatar da ewa, al’amarin...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce tallafin kudade da kuma yadda aka shiga rudani wajen lura da harkokin kiwon lafiya a yankin Kudu da Saharar...