An tsinci gawar wani yaro a wajen ajiye motoci da ke unguwar Kawo a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano. Tun bayan batan marigayin mai shekara...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kama wani matashi da a ke zargin ya na yin bara a masallatai da sunan shi bako ne, bayan kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gudanar da taron bita ga ‘yan kasuwar waya, domin wayar da kan su a kan yadda za a dakile satar...
Wata kotu mai zaman ta a karamar hukumar Warawa a Kano ta fara sauraron karar wasu matasa da suka sari dan uwan su a kan gonar...
Mahaifin dan wasa Lionel Messi mai suna Jorge, ya yi watsi da rahoton da ke nuni cewa dan sa Messi ya tuntuni kungiyar Paris Saint-Germain domin...
An samu nasarar yi wad an wasan bayan Liverpool, Joe Gomez aiki a kafar sa tun bayan da ya samu rauni a kafar sa. Kungiyar Liverpool...
Mai rukon shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC Muhammad Umar yace bashida masaniyar cewar hukumar zata rika baiwa duk wanda ya taimaka wajen...
Gwamnatin Kano ta ce tana hadin gwiwa da babban Bankin Najeriya, wajen wayarwa da manoma kai kan yadda za su shiga shirin tallafawa manoma da gwamnatin...
Al’ummar arewa maso gabashin Najeriya sun goyi bayan majalisar dattijan kasar, da ta ki amincewa da a yiwa tubabbun mayakan Boko Haram afuwa, bayan da rundunar...
Wani rahoto Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya nuna cewa mutane miliyan goma suka fito daga jahohi 16 a Najeriya na fama da tsananin yunwa ciki...