Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da daga gasar cin kofin kungiyoyin duniya na watan Dismabar shekarar 2020 zuwa watan Fabrairu na shekarar 2021....
Gwamnatin tarayya ta ce, malamai miliyan daya da ake da su ba za su wadatar da adadin daliban Najeriya da yawansu ya kai sama da miliyan...
Wani matashi mai sayar da kayan miya a jihar Kano, Zahradden Abubakar Hassan ya ce, karin farashin man fetur ya janyo tsadar kayan miya a wannan...
Kungiyar ‘yan Sintiri ta Bijilante ta kasa reshen jihar Kano ta ce, a shirye take domin dakile yawaitar kwacen waya musamman a kan baburan adaidaita sahu....
Wani mai sayar da kayan masarufi da ke kasuwar Dawanau a jihar Kano Malam Aminu Isma’il Muhammad ya ce, Masu wadatar da ke sayen hatsi a...
Gamayyar malaman Addini da gamayyar kungiyoyi masu zaman kan sun nemi majalisar dokokin jihar Kano da ta yi dokar da za a hana koyar da darasin...