Dagacin unguwar Sharaɗa Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharaɗa, ya ce, da ƙungiyoyi za su ƙara ruɓanya tallafawa al’umma, babu shakka za a rage musu wata damuwa da...
Mai alfarma sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce, rashin bude jami’o’i ya Sanya dalibai zama ba tare da yin komai ba a halin yanzu, saboda...
‘Yan kasuwar Tebura Mall da ke kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano sun nemi daukin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sauran masu fada a ji...
Kwalejin Ilimi ta tarayya da ke jihar Kano FCE ta bukaci daliban Kwalejin da su bi dukkan ka’idojin da aka shimfinda domin ci gaban karatun su....