Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire ta jihar Kano, Dr Bello Shehu ya yi kira ga al’umma da su ci gaba bayar da kulawa ga masu...
Hukumar Hizbah ta Jihar Kano ta ce an kammala horas da jami’anta dari biyu dabaru kan yadda za su kare kansu ba tare da amfani da...
Shugaban kwamitin kula da harkokin mata da ci gaban al’umma na jihar Kano a majalisar dokoki, Dan majalisa mai wakiltal karamar hukumat Kunci da Tsanyawa, Garba...
Shugaban kwamitin harkokin Sufuri da gidaje a majalisar dokokin jihar Kano kuma Dan majalisa mai wakiltal karamar hukumar Dawakin Kudu Mu’azu El Yakub ya ce, dukkan...
Shugaban karamar hukumar Panshekara Alhaji Kabiru Ado Panshekara ya ginawa al’ummar garin Shekar Mai Daki makarantar Firamare domin ci gaban karatun yankin. Sakataren ilimi na karamar...
Babban kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano, Sheikh Haruna Ibni Sina ya ce, sun kama Giya ta sama da Naira miliyan dari biyu da a ka...
Hukumar gidan ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta karawa wasu jami’an ta guda hamsin girma saboda kwazon da suka nuna a yayin gudanar da ...
Bayern Munich za ta hadu da Holstein Kiel a yayin da Borussia Dortmund za ta fafata da Eintracht Braunschwieg a wasan zagaye na 2. Za a...
Kungiyar Bayern Munich ta tabbatar da cewa dan wasan ta Joshua Kimmich, ba zai dawo taka led aba, har sai watan Janairun sabuwar shekara mai kamawa....
Kungiyar Celta Vigo ta sallami mai horaswar ta Oscar Garcia bayan da ya jagoranci kungiyar ta buga wasanni 9 a wannan kakar. Celta Vigo ta na...