Rundunar yan sandan jihar Kano ta tono gawar wani matashi da aka yi garkuwa da shi Lamarin dai ya faru a dajin dajin Hayin Gwarmai da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya halarci bikin nadin sarautar masu nada sarki a Masarautar Karaye da ya gudana a fadar Mai Martaba sarkin na...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da aikin gina titin da ya tashi daga Rimin Gado Jili zuwa Gulu a karamar hukumar Rimin Gado....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci halayyar da kasuwar Singa ta nuna, na rashin tsaftace guraren da suke sana’a ba. Kwamishinan muhalli na...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, babu laifi cikin bikin ranar Black Friday domin cin moriyar ranar ta hanyar sakko da farashin kaya, ko kuma...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Zakariya Abubakar ya ce, ba sallah da azumi da kuma aikin hajji...
Babbar Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Ƙofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 22 ga watan gobe domin fara...
Babbar kotun jiha mai Lamba 16 da ke zamant a a Milla Road ta sanya ranar yanke hukunci a kan wata shari’a da ta faro tun...