Wasu ƴan bindigar sun shiga ƙauyen Tofai da ke garin Zugaci a ƙaramar hukumar Gabasawa da ke jihar Kano ɗauke da bindigu da misalin ƙarfe 2...
Kotun Majistiri da ke zamanta a Gezawa karkashin mai Sharia’a Salisu Haruna Bala – Bala ta bai wa rundunar ‘yan sandan Kano umarnin kama shugaban karamar...
Sabon mai unguwar yankin Unguwar Jakada B, Dorayi Babba a karamar hukumar Gwale Alhaji Auwal Ahmad ya ce, za su hada kai da kungiyar ‘yan Sintiri...
Wani mai sayar da kaya maganin sanyi na gwanjo a kasuwar Kofar Wambai da ke jihar Kano Malam Saifullahi Muhammad Ya Musa ya ce, tsadar kayan...
Wani direban adaidaita sahu ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a karamar hukumar Ungogo, a kan zargin satar wasu kaya a cikin...