Gwamnatin jihar Kano ta amince da komawar dalibai ‘yan aji daya da na aji hudu na Sakandare makaranta a ranar Litinin mai zuwa. Kwamishinan Ilimi na...
Kungiyar Taimakon Juna Foundation Sharaɗa, ta ɓukaci iyaye da su ƙara kulawa da tarbiyyar ƴaƴansu, domin kaucewa zama babu sana’a. Mataimakin shugaban Harisu Sani ya bayyana...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce, dole ne sai tsoffin dalibai sun taimakawa bangaren ilimi a kasar nan, la’akari da yadda gwamnatin...
Shugaban majalisar malamai na jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce, limamai na da gudunmawar da za su iya bayarwa wajen wa’azantar da matasa illar shaye-shaye....
Kungiyar makarantu masu zaman kan su ta kasa reshen Jihar Kano NAPPS ta amince da rage kaso 25 na kudin makarantar dalibai a zango na 3....
Shugaban majalisar Dattijai Sanata Ahmed Lawan, ya ce Najeriya ta dau turbar ci gaba duk da halin matsi da ake fuskanta a wannan lokaci. Sanata Ahmed...
Hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar mutane 18 a jihar Bauchi a Kogin Buji da ke karamar hukumar Itas Gadau. Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta...