Kafin mutuwar tsohon dan wasan Juan Cruz mai shekaru 73 ya taka leda a kungiyar Valencia inda ya buga mata wasanni har 400 daga shekarar 1965...
Daraktan wasannin kungiyar PSG, Leonardo ya tabbatar da cewa kungiyar a shirye ta ke tsaf domin daukan dan wasa Cristiano Ronaldo. Ya ce”Har idan Ronaldo zai...
Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhyi Magaji Rimin Gado, ya ce, zai yi matukar wahala kananan...
Gwamantin jihar Kano ta kashe kimanin Naira miliyan 194 domin gyare-gyaren hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano. Barrister Muhyi Magaji Rimin Gado ya...
Kotun majistiri mai lamba 14 da ke zamanta a rukunin kotunan majistiri a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Mustapha Sa’ad Datti wasu matasa uku sun gurfana...
Wani masanin magungunan gargajiya a jihar Kano Dr Mammam Mai Islamic Chemist ya ce, akwai bukatar gwamnatin Kano ta tashi tsaye wajen tsaftace harkar tallar magungunan...
Al’ummar unguwar Hausawa Sabon Titi Gidan Zoo sun wayi gari da zargin wasu bata gari da balle kofar masallacin unguwar suka kuma sace alkur’anai da kuma...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta gargadi masu gadin kasuwanni da sauran al’umma a fadin jihar Kano da su guji aikata abubuwan da ka iya...