Kotun majistret mai zamanta a Hajj Camp karkakashin mai shari’a Sakina Aminu Yusuf ta sanya gobe Laraba domin bayyana ra’ayin ta dangane da tuhumar da ‘yansanda...
Babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Kano kan harkar magunguna Nuradden Sani Abdullahi ya bukaci masu masana’atu da sauran masu ruwa da tsaki da daukar matasa...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga ƙungiyoyin addinin musulunci da su ruɓanya ƙoƙarin su, wajen kare ƙimar musulunci a ƙasar...
Gwamnatin jihar Kano ta kai agaji gidan mutumin da aka cirewa kai a garin Kakiya da ke karamar Garko a jihar Kano. Ana zargin dai wani...
Kotun majisteret mai zamanta a unguwar Hajji Camp, karkashin mai mai shari’a Sakina Aminu Yusuf inda a ka ci gaba da sauraron shari’ar mutumin da ake...
Shugaban hukumar da ke kula da makarantu masu zaman kan su da na sa kai Ambasada Musa Abba Dankawu ya gudanar da zagayen duba marakarantun masu...