Zababben shugaban Amurka, Joe Biden ya ce kin yarda ko kuma amincewa da sakamakon zabe da Shugaba Donald Trump ya yi abin kunya ne ga tsarin...
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum 152 da suka kamu da cutar korona a ranar a jiya Talata....
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yi kira ga Gwamnatin Najeriya, da ta yi amfani da karfin iko kan hukuncin da aka yanke wa wasu...
Ma’aikatar Shari’a ta Najeriya, ta fitar da naira biliyan biyu cikin kasafin shekarar 2021, domin sauraron kararrakin wadanda ake tuhuma da hada kai da kungiyar Boko...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta lura da cewa an fi amfani da kayan lantarki a yanayin sanyi, sai dai da dama ne suka fi...
Matsalar tsaro na kara tabarbarewa a yankin arewa maso yammacin Najeriya, al’amarin da ya sanya, mazauna kauyuka da dama ke cigaba da kokawa kan biris da...
Mazauna garin Ɗan’aji da ke yankin ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina sun ce su suka biya kudin fansa sama da naira Milliyan shida, kafin aka...
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kano, ta ce amfani da kafar internet wajen kada kuri’a, ba shine zai kawo karshen magudin zaben da ake...