Kungiyar alkalan majistret na jihar Kano ta kai kuka ofishin babban jojin Kano, akan rashin biyan su kudaden alawus da suke bin gwamnatin jihar Kano. A...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano na zargin wani manomi da dukan barawon shinkafar gonarsa wanda ya yi sanadiyar mutuwar barawon a garin Gani da ke karamar...
Malamin addinin Islama dake Kano, Mallam Lawi Sunusi Paki, ya ce al’ummar musulmai da su ƙara ƙaimi wajen sada zumunci, domin rabauta da rahamar Allah (S.W.T)...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya yi kira ga al’ummar musulmin duniya da su hada kai...
Mawaki Ahmad Tijjani wanda a ka fi sani da suna Tijjani Gandu, ya ja kunnen ‘yan uwan sa mawaka musamman ma na yabo da su kaucewa...