Wani malamin makaranta a jihar Kano Malam Nasir Ghali Mustapha ya ce, rashin daukar ‘ya’ya da mahimmanci a wannan zamani kan sanya yara lalacewa. Malam Nasir...
Babbar kotun jiha mai lamba 9 karkashin mai shari’a Aisha mahamud ta sanya ranar 9 ga watan gobe domin fara sauraron shaidu cikin kunshin tuhumar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA ta yi holin kayan mayen da ta kama daban-daban. Kwamandan hukumar a jihar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ziyarci Makarantar yara ‘yan gudun hijira da ke Mariri domin basu tallafin kayan abinci da kuma...
Najeriya za ta karbi jimillar kudi kimanin dala miliyan 143 daga asusun duniya na tallafawa harkokin lafiya wato ‘Global Fund’ don ci gaba da yaki da...
Kungiyar ma’aikatan asusun kula da kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF a jihar Kano, ta bukaci a rika taimakawa marayu domin rage musu radadin rashin...