Dagacin unguwar Sharada Alhaji Ilyasu Mu’az ya yi barazanar sanya kafar wando guda da duk wanda yayi burus da dokar haramta kilisar dawakai a cikin unguwannin...
Babbar kotun jiha mai zamanta a karamar Hukumar Rano, karkashin mai Shari’a Abdu Mai Wada ta sanya ranar 28 ga watan gobe dominn fara sauraron wata...
Jarumi kuma mai shirya fim a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya gargadi ƴan masana’antar da su kaucewa yin amfani da kalaman da ba...
Babbar kotun jiha mai zamanta a karamar Hukumar Rano, karkashin mai shari’a Abdu Maiwada, wani lauya ya gurfana a kotu kan zargin hada baki wajen cinye...
Cikin zantawar sa da wakilin mu da ya halarci wajen zanga-zangar da a ke zargin daliban makarantar sun gudanar da zanga-zangar a ranar Talata, shugabana makarantar,...
A safiyar ranar Laraba ne 16-12-2020, dalbai su ka gudanar da zanga-zangar lumana a Kwallejin Sa’adatu Rimi dake jihar Kano sakamakon umarni da gwamnatin jihar Kano...