Shugaban Kungiyar kwallon kafa ta Alfindiki United ya ce a ranar Litinin mai zuwa tawagar ‘yan wasan kungiyar za su koma daukar horo a sansanin su...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta kama wata babbar mota cike da kwalaben Giya da kudin ta ya haura Naira miliyan...
Dagacin unguwar Sharada Alhaji Ilyasu Mu’az ya ce za su dauki matakin hukunta duk wani Dillali da su ka samu da laifin karya dokar saka ‘yan...
Kotun majistiri mai lamba 18 da ke gyaɗi-gyaɗi a Kano ta ƙi amincewa da bada belin budurwar da ta aika wa saurayinta ƴan fashi. A zaman...
Shahararren mawaƙin Kannywood Mudassir Ƙassim, ya yi kira ga masu sha’awar shiga sana’ar waƙa, kafin su fara waƙoƙin, da su rinƙa fara halartar hukumar tace fina...
Kotun majistret da ke zamanta a Panshekara, wasu kishiyoyi sun gurfana a kotun akan samun sabani a tsakanin su wanda aka samu sulhu daga bisani Mijin...
Babbar kotun jiha mai lamba 2 da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako, karkashin Honourable Justice Aisha Rabi’u Danlami, gwamnatin jihar Kano ta sake gurfanar da...
Babbar kotun jaha mai lamba 2 karkashin Justice Aisha Rabi’u Danlami ta sanya ranar 13 ga watan 1 na shekara mai kamawa domin ci gaba da...