Tsohon Dan Majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibril Kofa ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin...
Limamin masallacin juma’a na Ibrahim Na Kwara da ke unguwar Liman Gwazaye a karamar Hukumar Kumbotso, Ibrahim Ahmad Musa, ya yi kira ga al’umma da su...
Babban limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya bukaci al’ummar musulmi da su mayar da hankali wajen addu’a...