Shugaban Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Cummunity for Humman Right Network Kwamared Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya yi kira ga al’umma da su daina...
Wakilin fuskar Yamma a jihar Kano Alhaji Aminu Tijjani Sunusi Bayero ya ce, janyo matasa masu aikata laifuka a jiki ana jin abubuwan da ke damun...
A Daren Jiya Litinin ne da Misalin Karfe daya na dare Gobara ta tashi a Kasuwar Yan Awaki dake Unguwa Uku a Karamar Hukumar Tarauni a...
Kotun majistret mai lamba 10, da ke Milla Road karkashin mai shari’a Justice Na’abba ta kori karar da wasu al’umma suka shigar suna zargin shugaban hukumar...