Babban daraktan sashin shirye-shirye na Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa ta zamani CITAD, Malam Isa Garba ya ce bincike ya tabbatar da cewar matsalar karancin tsaro dake...
Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa na jihar Kano Barrister Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, hukumar sa na aikin yaki...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, doka ta baiwa babban joji hurumin sakin mutanen da suka share shekaru masu yawa...
Al’umma na ci gaba da kokawa akan rashin kyawun titin Yahya Gusau da ke unguwar Sharada a karamar hukumar Birni. Wani direba da babbar motar sa...
Hukumar hana sha da fatauncin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta fara tantance ‘yan takarar kananan Hukumomi da Kansiloli domin tabbatar da ba...
Babban Jojin Kano Justice Nura Sagir Umar ya ziyarci gidan gyaran hali na Kurmawa domin sakin mutanen da suka dade suna zaman jiran shari’a. Babban Jojin...