Wani kwararre a wasannin kwallon Golf, Muhammad Isyaku, ya ce dole ne su janyo yara matasa a jihar Kano domin su fafata a wasan kwallon Golf....
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Dorayi Babba Lions, Umar Gago ya baiwa magoya bayan kungiyar hakuri bisa rashin yin wasan da aka dakatar tsakanin ta da...
kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes dake jihar kano, ta kammala daukar sababbin ‘yan wasa guda biyu daga Kungiyar Ladanai Professional Hotoro. Cikin sanarwar da kungiyar...
Hukumar KAROTA ta cafke wani mutum mai suna Mista Ekennah Okechuku wanda ya yi safarar Sinki 60 na tabar wiwi zuwa jihar Kano. Hakan na cikin...
Al’ummar yankin Bankauran Dangalama da ke Karamar hukumar Dawakin Tofa sun koka matsalar ilim da lafya da wutar lantarki da kuma hanyoyin zirga-zirgar ababen hawa. Al’ummar...
Wani manomi a jihar Kano ya ce, takin gargajiya na Turoson mutane ya fi kowane taki na zamani amfani a gona. Manomin ya bayyana hakan ne...