Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da horas da ma’aikatan kananan hukumomin Kano sabbin dabarun zamani, kan yadda za su ci gajiyar samun...
Kungiya mai rajin yaki da rashin adalci a jihar Kano wato, War Against Injustice, ta bukaci gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, da ya kafa...
Limamin masallacin Juma’a na Kudus da ke unguwar Sallari Babban Giji a karamar hukumar Tarauni Dr Yusha’u Abdullahi Bichi ya ce, matasa sun bayar da gudunmawa...
Mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulƙadir ya ce, matukar al’umma ba su kiyaye abubuwa uku ba a rayuwarsu ba, da suka hadar da rikon amana...
Shugaban jami’ar kimiyya da fasaha da ke garin Wudul Farfesa Shehu Alhaji Musa ya ja hankalin iyaye da su rika sanya ‘ya ‘yansu a fanin karatun...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network ta karrama wasu fitattun ƴan jarida a Kano. Ƙungiyar ta karrama ƴan jaridar ne...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Cummunity for Humman Right Network Ƙaribu Yahya Lawan Kabara ya yi kira ga iyaye da su ƙara ƙaimi wajen...
Babban jojin Kano justice Nura Sagir Umar ya sallami mutane 37 wadanda suka kwashe shekaru suna zaman jiran Shari’a. Babban jojin ya jagoranci kwamitin masu ruwa...
Hukumar tabbatar da ingancin abinci da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta ce, za ta hada kai da kungiyoyi masu zaman kan su domin...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano SEMA ta ziyarci kasuwar ‘yan Awaki da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano...