Babban limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya bukaci al’ummar musulmi da su mayar da hankali wajen addu’a...
Kotun majistret mai lamba 23, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana inda aka samu sulhu tsakanin wani matashi da kuma wasu matasa da ake zargin sun...
Wasu daliban babbar makaranta a jihar Kano da su ka zo daga wasu jihohi daba-daban su ka kama haya a gidan wani mutum bayan sun je...
Hukumar Hisba ta kai simame kasuwar Badime a jihar Kano, inda ta samu nasarar kama mutane sama da 30 maza da mata wadanda ta ke zargin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da kokartawa wajen ganin cuta Mai karya garkuwa jiki wato HIV AIDS ta zamo tarihi a jihar....
Kotun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta saki mawakin nan Naziru M Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka. Tun da...
Kotun masjisteret mai lamba 14, da ke rukunan unguwar Gyadi-gyadi karkashin mai shari’a Mustapha Sa’ad Datti, wani matashi ya gurfana a kotun akan zargin yiwa mai...
Hukumar hana sha da fatauncin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta yi nasarar kama wata babbar mota dauke da buhunan tabar wiwi, karfe biyu...
Kungiyar ‘yan kasuwa a Nijeriya ta yi kira ga Gwamnatin kasar da ta dauki matakin gaggawa yayin da hukumomin Ghana suka shiga wani zagaye na rufe...
Wasu mazauna jihar Borno ne ke yiwa aikin tabbatar da tsaro zagon kasa a Arewa maso Gabashin Najeriya, ta hanyar bayar da bayanan sirrin sojoji ga...