Dagacin unguwar Sharada Alhaji Ilyasu Mu’az ya ce za su dauki matakin hukunta duk wani Dillali da su ka samu da laifin karya dokar saka ‘yan...
Kotun majistiri mai lamba 18 da ke gyaɗi-gyaɗi a Kano ta ƙi amincewa da bada belin budurwar da ta aika wa saurayinta ƴan fashi. A zaman...
Shahararren mawaƙin Kannywood Mudassir Ƙassim, ya yi kira ga masu sha’awar shiga sana’ar waƙa, kafin su fara waƙoƙin, da su rinƙa fara halartar hukumar tace fina...
Kotun majistret da ke zamanta a Panshekara, wasu kishiyoyi sun gurfana a kotun akan samun sabani a tsakanin su wanda aka samu sulhu daga bisani Mijin...
Babbar kotun jiha mai lamba 2 da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako, karkashin Honourable Justice Aisha Rabi’u Danlami, gwamnatin jihar Kano ta sake gurfanar da...
Babbar kotun jaha mai lamba 2 karkashin Justice Aisha Rabi’u Danlami ta sanya ranar 13 ga watan 1 na shekara mai kamawa domin ci gaba da...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, karkashin jagorancin Sharif Rabi’u inuwa Ahlan ta nada wasu shuwagabannin kungiyoyin kwallon kafa ta jihar Kano a cikin jami’an tsare-tsare...
Gwamnatin jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, ta umarci ma’aikata ƴan ƙasa da mataki na 12 su ci gaba da aiki daga gida saboda, a kokarin ta...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan kasafin kudin shekarar 2021 da yake akan fiye da naira biliyan 177. Gwamna Dr Abdullahi...
Kotun majistret mai lamba 23 karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana na tuhumar wasu mutane biyu da zargin zamba cikin aminci da cuta. Mutanen biyu ana...