Hukumar jin dadin Alhazai ta kasa, NAHCON, ta tabbatar da rasuwar Hasiya Aminu, wata maniyaciyar jihar Kaduna. Hasiya Ta rasu ne a lokacin da ta ke...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ahmad Ali ya ce, haduwar Arfa da juma’a rana daya ba karamar lada ce ga...
Limamin masallacin juma’a na shelkwatar hukumar shari’a ta jihar Kano Dr Yusha’u Abdullahi Bichi ya ce, akwai bukatar al’umma fito da nama domin ya wadaci wadanda...
Tsohon Firayim Ministan Japan, Shinzo Abe, ya mutu bayan harbin da aka yi masa a safiyar yau, yayin da yake yakin neman zaben ‘yan majalisar dokoki...
Wani daga cikin masu shirya-shirya tafiye-tafiye ta jirgin yawo, Yusuf Kawu Gadon Kaya ya ce, babban matsalar da maniyya ke fuskanta shi ne, rashin ingantaccen abincin...
Yayin da yanayin zafi ya kai zuwa ma’aunin digiri santigrade 44, ya sanya Mahajata a kasar Saudiyya ke ci gaba da zuba ruwa a kansu, domin...
Firayim Ministan Biritaniya, Boris Johnson, ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban jam’iyyar Conservative, kuma a matsayinsa na Firayim Minista. Mista Johnson ya sanar da murabus...
Ana zargin wani magidanci ya yi yunkurin dakile sadakar da mahaifinsu ya yi, na sadaukar da wata gona da masallaci da mahaifin su ya yi tun...
Daga daga cikin lauyoyin masu shigar da kara, Barista Umar Usman Danbito, a kan zargin da gwamnatin Kano ke yiwa Abduljabbar Nasiru Kabara, na batanci ga...
Rundunar Civil Defence a jihar Kano ta yaye sababbin jami’anta na shekarar 2019, a shelkwatar ta da ke garin Dangoro, a ranar Alhamis. Wakilin mu na...