Kotun Majistret mai lamba 17 karkashin jagoranci mai Shari’a Huda Haruna Abdu, ta bayar da belin matashiyar yar Tiktok din nan Alpha Charles, wadda Ƴan Sanda...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a Najeriya, inda za a yi karamar Sallah gobe Lahadi....
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Rabo, Kibiya da Bunkure, Kabiru Alhassan Rurum, ya bayyana kaɗuwar sa bisa kisan gillan da aka yi wa wasu...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta tabbatar da kama mutane 14 da ake zargi da hannu kan kisan da aka yi wa wasu Mafarauta kuma Hausawa ƴan...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Ibrahim Jibrin, ya ce za su tabbatar da cewa an yi adalci, akan waɗanda suka yi wa al’ummar Arewa kisan...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam da wayar da kan jama’a da kuma tallafawa mabuƙata a Najeriya, ta yi Allah wa-dai da kisan gillan da aka yi...
Kwamishinan tsaron Cikin gida na jihar Kano Major Janar Muhammad Inuwa ldris mai ritaya, ya yi murabus daga aikin sa a jihar. Daraktan yada labaran Gwamnan...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta amince da roƙon gwamnatin jihar Kano a kan batun dambarwar masarautar jihar Kano. Tun da farko lauyan...
A ƙoƙarin ta na ƙara ɗaɓɓaƙa harkokin addinin Musulunci, hukumar Shari’ah ta jihar Kano da haɗin guiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy), sun shirya...
Gwamnatin tarayya ta ce Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai janye dokar ta ɓaci da ya sanya a jihar Rivers, da zarar al’amurra sun dai-daita a jihar....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu Matasa Maza huɗu da Mace guda ɗaya a lokacin da suke dafa Abinci za su ci ana tsaka...
Kotun shari’ar Muslunci da ke zaman ta a Sharaɗa Hisbah a Kano, ƙarkashin mai Shari’a Tanimu Sani Tanimu Hausawa, ta aike da ƴar TikTok ɗin nan...
Sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Dr. Ibrahim Adamu Bakori, ya ce zai haɗa kai da dukkannin hukumomin tsaro da baturan ƴan sandan da ke kan...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, da mataimakiyar sa Mrs. Ngozi Odu, har na tsawon watanni 6. Shugaba Tinubu...
Isra’ila ta keta yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza, tare da ƙaddamar da sabbin hare-hare kan Falasdinawa. Jaridar TRT Hausa ta ruwaito cewa, aƙalla Isra’ila ta kashe...