Acikin shirin mun kawo muku rahoto na musamman akan al’adar dakar hoto kafin aure. Wasu ‘yan damfara sun damfare wata budurwa bayan da suka karbi lambobin...
CP Wakili yana cigaba da kai ziyarar gani da ido a sassan jihar Kano A ranar laraba 24/4/2019, mai girma kwamishinan yansanda na jihar Kano, CP...
Domin jin cikakken rahoton, saurari shirin Baba suda na yau Juma’a 26-04-2019. a tashar Dala FM 88.5 da karfe 10:30 Na dare.
2:22pm Rundunar ‘yansandan jihar Kano, ta tabbatar da cewa a shirye ta ke tsaf domin dakile masu garkuwa da mutane don karbar kudin fansa a fadin...
Domin jin cikakken rahoton harma da batu kan yadda wasu hotunan wani fitaccen mutum da mai dakinsa suke zagayawa a social media,saura ri shirin Baaba suda...
Saurari shirin Baba Suda na jiya Laraba 24-04-2019 A cikin shrin Baba Suda na jiya kunji cewa ‘Yan hisbah sun cafke wani mawaki da mawakiya yayinda...
Zamu kawo muku rahoton sauron me Sanya maleria, a cikin shirin baba suda Na yau Alhamis da karfe 10:30 Na dare a tashar Dala Fm. 88.5.
Shirin Siyasa dake jan zare wajen kawo muku sahihan labaran siyasa na kasa dama jihar Kano. Sojojin baka sun baje hajarsu amma bisa doron doka da...
Acikin shirin kunji cewa ana zargin wani da yin amfani da Amalanke cikin dare don satar Gado, Kwabet da Kujeru a kasuwar ‘Yan Katako dake nan...
Domin jin cikakken rahoton, saurari shirin Baba suda na yau Laraba 24 04 2019. Da karfe 10:30 na dare a Tashar Dala FM 88.5