Domin jin cikakken rahoton, saurari shirin Baba suda na yau Laraba 24 04 2019. Da karfe 10:30 na dare a Tashar Dala FM 88.5
Domin jin cikakken rahoton, Saurari shirin Baba suda na yau Laraba 24 04 2019. Da karfe 10:30 na dare a Tashar Dala FM.
Labaran Karshen Mako, shirine da yake kawo muku zafafan labarai da rahotonni na musamman. Download Now Ayi sauraro lafuya.
LABARAN DALA 23 04 2019 LABARAI A TAKAICE Wani babban jami’I mai bincike a kan tarin fika a hukumar lafiya dake jihar Kano, Dr Ibrahim Aliyu...
LABARAN DALA 22 04 2019 LABARAI A TAKAICE Dan dakan Karaye, kuma babban sakataren hukumar inganta tarihi da al’adun jihar Kano, Ibrahim Mua’azu, ya bukaci iyaye...
Domin jin cikakken labarin saurari shirin Baba suda na yau Talata 23 04 2019. da karfe 10:30 na dare a Tashar DALA FM 88.5.
Shirine da yake kawo muku halin da ake ciki dangane da siyasar Kano dama kasa baki daya. Bisa al’ada ya kan baiwa ‘yan kasa damar bayyana...
Wani Magidanci a Kano ya dage kai da fata sai ya kara aure da wata mata mai dauke da cutar KANJAMAU dukda binciken likitoci ya gano...
An gwada ta tana da cutar, shi kuma an gwada shi, bashi da ita, amma ya dage sai ya aureta. Don jin cikakken rahoton saurari shirin...
Daga bisani ta yi hijira ita da Sabon jaririn. Don jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Litinin 22-04-2019. A tashar Dala fm 88.5,...