A gasar Premier ta kasar Ingila yau zamu kawo muku wasa kai tsaye daga filin wasa na Etihad tsakanin Manchester City da Tottenham Hotspur a yau...
Matashin dai ya ce dama can mummuna ne, don haka idan aka yi masa kwal-kwaldin bazai ganuba.
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa gidan Kaji na Dan’ Amar Poultry Farm wa’adin kwanaki bakwai da ya inganta tsaftar gidan kajin sa ko kuma gwamnati ta...
Masu Gudu da ganganci a lokacin daukan amarya zasu fada tasku. Saurari shirin Baba suda na yau Juma’a son jin cikakken rahoton, da karfe 10:30 na...
Acikin shirin Hangen Dala na ranar Laraba kunji cewa Dan Takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar yace har yanzu fa shine yaci zabe kuma ya baiwa shugaba...
Acikin shirin Baba Suda na Laraba kunji yadda rundunar Hisbah ta jihar Kano ta tarwatsa mashayar giya a Unguwa Uku dake Kano. ‘Yan Hisbah sunkai sumame gidan...
Acikin shirin Hangen Dala na ranar Talata mun kawo muku daukacin wainar da ake toyawa a farfajiyar siyasar Kano dama kasa baki daya. Hon. Abdussalam Abdulkarim A.A...
Acikin shirin Baba Suda na ranar Talata kunji cewa ana zargin wani da yin kwanciyar fai-fai kan wasu ma’udan kudade. Ana zargin ‘yan sunturin unguwar Hotoro...
Acikin shirin Baba Suda na ranar Litinin kunji cewa an tsince gawar wani yaro a nan Kano. Hukumar EFCC tace baiwa yara ladan aike na koyar...
Karanta Labaran Dala na Yau Alhamis 18-04-2019 LABARAI A TAKAICE Wani masanin zamantakewar dan adam dake Kwalejin Sa’adatu Rimi, Kwamared Auwal Rabi’u Babban Wando ya...