Dalibai masu hidimtawa kasa (NYSC) wadanda ke yankin karamar hukumar Karaye sun bada tallafin rigunan makaranta da litattafai na karatu da na rubutu ga dalibai marayu...
Daraktan yada addinin musulunci na hukumar shari’a ta jihar Kano, Murtala Muhammad Adam, ya ce sai limamai sun bada gudunmawar su wajen dora al’umma bisa tarbiyya...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 4 karkashin mai shari’a, Dije Abdu Aboki, ta fara sauraron shaidu a kunshin tuhumar da gwamnatin jihar ke yi wa...
Hukumar bada agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano SEMA ta ce, za ta tallafawa wadanda Iftila’in fashi ya shafa a karamar hukumar Bagwai...
Sakamakon rahoton bullar cutar ta Covid-19 wato Corona Virus a Nijeriya, gwamnatin Kano ta daura dammara wajen gwada dukannin masu shiga gidan gwamnatin Kano, domin tantance...
Shugaban kungiyar masu shirya aikin Hajji da Umra ta Kasa Abdul’aziz Sabitu Muhammad ya ce, yanzu haka kungiyar ba ta bayar da bizar fita wata Kasa...
Ministan ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashola, ya bude wasu tituna wadanda ma’aikatar ta kammala aikin gyaransu a Jami’ar Bayero. Fashola, wanda ya samu wakilcin kwanturolan...
Wani likita a jihar Kano a asibitin koyarwa na Aminu Kano, (AKTH) Dr. Aliyu Labaran, ya shawarci iyaye mata da su dai na shan magunguna barkatai...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamitin mutane takwas wanda za su binciki sarkin kano Alhaji Muhammadu Sunusi na biyu, a kan wani korafi da wata...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 2 karkashin jagorancin mai shari’a, Aisha Rabiu Danlami, ta tsayar da ranar 7 ga watan Mayu domin ci gaba da...