Babbar kotun jihar Kano mai lamba 4 karkashin mai shari’a, Dije Abdu Aboki, ta sanya ranar 6 ga watan Afirilu domin ci gaba da shari’ar nan...
Kwararran lauyan nan masanin sharia’ar musulinci, Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewar addinin musulinci bai yarda da mutum ya yi bara ba. Barista Danbaito, ya...
Rundunar ‘yan sandar jihar Kano ta gargadi al’umma da su kara kulawa da shigowar bakuwar fuska cikin unguwanninsu, domin gudun faruwar miyagun laifuffuka. Bayanin hakan ya...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta Kasa reshen jihar Kano ta bukaci shugabannin kananan hukumomi 44 na jihar Kano da su guji...
Shugaban kungiyar tsofaffin Sojin Nijeriya, Bala Munzali ya yi kira ga mahukunta da su rinka taimakawa Sojin tare da iyalan su, bayan komawar su ga mahallici,...
A ci gaba da wasan sada zumunci da ke wakana kawaryar birnin Kano da kewaye. A yammacin ranar Laraba 4 ga watan 3 na shekarar da...
Sarkin Karaye, Alhaji Dr Ibrahim Abubakar na II, ya ce aikin hidimtawa kasa da dalibai ke yi abu ne da ya ke hada kai da kawo...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 2 karkashin jagorancin mai shari’a, Aisha Rabiu Danlami, ta fara sauraron wata kara wadda gwamnatin jihar ta shigar a gaban...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta ce, za ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin an magance matsalolin muhalli a fadin jihar Kano. Shugaban kwamitin kula da...
Shugaban gamayyar kungiyar kare hakkin Dan adam Kwamared Haruna Ayagi, yayi kira ga iyayen yara da su rinka bawa ‘ya’yansu kulawa ba wai sai sun kai...