Al’ummar unguwar yankin Tukuntawa dake karamar hukumar birni a jihar Kano, sun koka a kan yadda gwamnati ta mayar da yankin saniyar ware da kuma ci...
Wani kwararre a wasan kwallon Golf a jihar Kano, Sufritanda SM Sulaiman Boda, ya bayyana hanyoyin da a ke bi mutum ya tsinci kan sa a...
Shugaban jami’ar karatu daga gida (NOUN) a jihar Kano, Farfesa Abdallah Uba Adamu, ya baiwa wani matashi mai bukata ta musamman mai suna Dahuru Abdulhamd Idris...
Kungiyar kwallon kafa ta Alfindiki United za ta dawo filin daukar horo a ranar Litinin 4 ga watan Janairun shekarar 2021. Sanarwa da shugaban kungiyar Abba...
Babban Kwamandan kungiyar Bijilante na kasa Alhaji Usman Muhammad Jahun ya ce, makalewar kunshin dokokin kungiyar a ma’akatar shari’a ta kasa babban cikas ne a wajen...
Kungiyar Liman Zahra Kawo ta yi kira ga al’ummar musulmai da su ƙara himmatuwa wajen sada zumunci, domin rabauta da rahmar Allah S.W.T. Shugaban kungiyar Bashir...
Sarkin Askar Kano Muhammad Yunus Na Bango, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su ƙara himmatuwa wajen neman ilmin Alƙur’ani mai girma, domin rabauta da...
Wani matash ya shiga hannun rundunar jami’an hukumar Hisba, bayan da ya y yunkurin kaftawa wani matashi Adda. Wakilin mu Ibrahim Abdullahi Sorondinki ya na da...
Kungiyar daliban Sharada ta zabi, Bukhari Isah Sa’id a matsayin sabon shugaba wanda zai ja ragamar kungiyar. Zaben ya gudana ne a karshen mako karkashin masu...
Wasu da ba iya gano ko su wane ne ba sun hallaka wani magidanci a cikin gidan sa dake Kurna bayan makaranta a karamar hukumar Fagge....