Kungiyar kwallon kafa ta Ramcy Gidan Sarki a jihar Kano, ta samu nasarar lashe gasar cin kofin Dahuru a hannun Samba Kurna a filin wasa na...
Hukumar kwallon kafa reshen karamar hukumar Kumbotso karkashin jagorancin ta, Nura Adamu Umar platini ta gudanar da taron ta na shekara-shekara a kan nasarori da kalubalen...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gaɗan Ƙaya, Dr Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su ƙara ƙaimi wajen...
Wani kwararre a fannin wasan kwallon Golf a Kano, Kabiru Muhammad Haruna ya bayyana yadda a ke koyan wasan tare da sanin ka’idoji. Wakilin mu Musa...
A yammacin ranar Juma’a ne a ka gudanar da jana’izar mahaifin ‘izar mahaifin, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso wato Alhaji Musa Saleh Kwankwaso. Malam Aminu Ibrahim Daurawa...
Kungiyar kwallon kafa ta Ashafa Action a jihar Kano, ta zama zakara a gasar cin kofin Sani Atemaka bayan ta doke Kano Lions da ci daya...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya mikaabsaƙon ta’aziyyar sa ga tsohon gwamna Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso bisa rasuwar mahaifin sa. Cikin wata sanarwa da...
Da ranar Juma’a ne za a gudanar da jana’izar mahaifin, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso a jihar Kano. Mai taimakawa Kwankwason kan yaɗa labarai Saifullahi Hassan ne...
Shugaban Kungiyar kwallon kafa ta Alfindiki United ya ce a ranar Litinin mai zuwa tawagar ‘yan wasan kungiyar za su koma daukar horo a sansanin su...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta kama wata babbar mota cike da kwalaben Giya da kudin ta ya haura Naira miliyan...