Wata mata ta garzaya kotun shari’ar musulunci karkashin mai shari’a Halhatul Kuza’i Zakariyya ta na neman kotun ta raba auren da mijinta da ya gudu ya...
Ƴan sanda sun bankaɗo gidan da ake ajiyar makamai a Kano. Jami’in hulɗa da jama’a na ƴan sandan jihar DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce, sun...
Kotun majistiri mai lamba biyar da ke gidan Murtala ƙarƙashin mai shari’a Hauwa Lawan Minjibir ta fara sauraron shari’ar matar da ake zargi da hallaka ƴaƴanta....
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Ibrahim Al’amin Little na tsawon wata guda. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PDP na ƙaramar hukumar Nassarawa...
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki garin Minjibir da ke Kano inda suka ƙone motar ƴan sanda tare da sace wani attajiri. Wani mazaunin garin ya...
Kungiyar malaman jami’o’I a Najeriya ASUU, ta janye yajin aikin da ta fara tun a watan Maris din 2020. Shugaban kungiyar a kasar, Farfesa Biodun Ogunyemi,...
Tun bayan umarnin da ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya bayar ga kowanne dan Najeriya ya hade katinsa na dan kasa da layin wayarsa domin...
Gwamnatin Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa gwamnatin da za ta kammala gina bangaren ‘Yan magani dake sabuwar kasuwar Kano Eeconomic City da...
Wani kwararre a fannin wasan kwallon Golf, Muhammad Ibrahim wanda a ka fi sa ni da Zico kuma wanda ya dade a wasan tun a shekarar...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta umarci Baturen ‘yan sandan Kwalli da ya gayyaci mawakin...