Wani matashi da ya kwashe shekaru shida yana sana’ar Faskare a jihar Kano ya ce, da sana’ar Faskare yake daukar nauyin gidansa da kuma karatun ‘ya’yansa....
Kungiyar kwallon kafa ta FC Man Blues Rumfa, ta mika sakon ta’aziyar ta ga kungiyar kwallon kafa ta FC Shining Star wadda a baya ake kiran...
Kungiyar kwallon kafa ta Shining Star Dorayi, ta mika sakon godiyar ta ga sauran takwarorin ta bisa alihini da aka taya ta na rasuwar dan wasan...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce ambaliyar ruwa a shekarar 2020 ta yi sanadiyyar lalacewar gonaki sama da 10, 000 sakamakon mamakon...
Kuton majistiri da ke zamanta a unguwar Koki a jihar Kano karkashin Justice Sadiku Sammani ta ba da belin wani matashi da ake zargi da yiwa...
Hukumar Hisba ta kai simame kasuwar kayan Gwari da ke Kwanar Gafan, ta kama mata da take zargi da zaman kan su da masu ta’ammali da...
Wani mai Noman Rani a jihar Kano Malam Ali Sulaiman ya ce, tsadar taki da maganin feshi da kuma kayayyakn aikin noma ke janyo tsadar Hatsi....
Ana zargin wani mutum ya shiga shagon gyaran gashi ya damfari matan da ke aiki wayoyin hannu ciki har da wayar dubu dari hudu da hamsin....
Daliban makarantar Ma’ahad Abdullahi Hassan da ke unguwar Waika Waje Yamma Maƙabartar Daɓai a yankin ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano, sun gudanar da saukar Al’ƙur’ani...
Ɗan Majen Ɗan Isan Dutse Alhaji Mannir Balarabe, ya yi kira ga mawaƙan Ma’aiki S.A.W, da idan za su yi waƙoƙin yabo, da su rinƙa zuwa...