Admiral United 1-2 Good Hope Kano Eleven 0-3 Junior Pillars (w/o) Wasan da za a fafata a ranar Asabar Ganduje Babies za ta kara da Kano...
Limamin masallacin juma’a na Dorayi Babba unguwar Kunatu, Malam Munzali Bala Koki, ya ce, wajibi ne al’umma su yi tanadi wajen tsarawa kan mu yadda za...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadon Ƙaya, Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci gwamnatin Kano da ta ƙara duƙufa wajen samarwa da...
Limamin masallacin juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye, Malam Zubairu Almuhammady ya ja hankalin ma’aurata da su zamo masu kyautata wa junan su, domin...
Limamin masallacin juma’a na Amirul Jaishi a jihar Kano, Malam Aminu Abbas Gyaranya ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu jin kan junan...
Limamin masallacin juma’a na Dorayi Babba a unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Koki, ya ce, wajibi ne al’umma su yi tanadi wajen tsarawa kan su yadda...
Babban limamin masallacin Aliyul Kawwas dake unguwar Maidile, Malam Kamal Abdullahi Usman Maibitil, ya yi kira ga al’umma da su kasance masu taimakawa juna da jin...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Sani Mainagge, Malam Mukhtar Abdulkadir Dandago, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su rinka fitar da Zakka yayin da ta...
Limamin masallacin juma’a na hukumar Shari’a ta jihar Kano, Malam Jabirul Ansari Sheikh Muhammad Nasiru Kabara, ya ce, al’umma su kyautata niyya wajen gudanar da ibada...
Babban limamin masallacin juma’a na Umar Sa’id Tudun Wada da ke harabar gidan rediyon Manoma a unguwar Tukuntawa a yankin karamar hukumar birni, Dr. Abdullahi Jibril...